Yazidu Surajo Matashi ne dake jihar Katsina, inda ya wallafa wasu hotuna a shafinsa na Facebook da cewa, da yunwa ta kashe Ni gwara sana'ata ta bola.
Malam Yazidu Surajo ya kammala digirinsa na farko a makarantar UMARU MUSA 'YAR ADUA UNIVERSITY dake jihar Katsina, sannan yayi digirinsa na a makarantar BAYERO UNIVERSITY KANO da ke cikin jihar Kano.
Me kawo irin wannan ne? rashin aikin yi ne? ko kuma a'a ra'ayi ne? muna jiran dakon sakonnin Ku a shafi kanmu na sada zumunta.
Kada ku manta kuyi sharing zuwa ga yan Uwa da abokan arziki.
👇👇👇👇
https://www.facebook.com/globnghubnews/
Zaku iya ziyartar shafinmu na yanar gizo ta 👇👇👇👇
www.globng.com
Don't forget to join us on WhatsApp Group 👇👇👇 https://chat.whatsapp.com/FkwQ5aI1kcFGBg7zPKVR5A
You must be logged in to post a comment.