A kasar Afrika ta Kudu an kama ma'aikaciyar hukumar gyaran hali turmi da tabarya tana lalata da dan zaman kaso, a yankin unguwar KwaZulu-Natal.
Wani faifan vidiyo da yake yawo kamar wutar daji, yabar baya da kura a kasar Afirika ta kudu, lamarin da ya dau hankulan mahukunta a kasar.
Ma'aikaciyar an nuna ta a cikin vidiyon sanye da kayan hukumar gyaran hali, a cikin wani daki mai kama da ofis a gidan yarin inda lamarin ya kai su ga aikata lalata a ciki.
You must be logged in to post a comment.