Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Dan asalin kasar Holland Giorgino Wijnaldum ya bayyana wasu sharudai guda biyu da yakeso Barcelona ta tabbatarmasa Kafin ya yarda ya sanyawa kungiyar Hannu akan kwangilarsa ta zama a Spain din
Dan wasan dai Wijnaldum ya bayyana sharadi na farko Wanda yakasance yanason Fc Barcelona tabashi kwantaragin shekaru Uku cif cif a kungiyar ta kasar Spain.
Wijnaldum ya kara da zayyano Kudurinsa na biyu inda yakeson yarika daukar a kalla makudan kudaden dasukakai €8m duk season a Barcelona din !
Shin kuwa hakan mai yiwuwa ne a wajen kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona ?
You must be logged in to post a comment.