Akwai Wani Abinda Da Samari Suke yi Na rashin kirki-Sheikh Gadon Kaya

Babban malamin addinin Islama a Najeriya da ke Arewa maso yammacin kasar, Sheikh Abdullah Usman Gadon Kaya ya bayyana cewa akwai wani abinda Samari suke yi na rashin kunya wai sunansa shan minti.

Sheikh Gadon Kaya yaja hankalin Maza da Mata na cewa karki yarda wani saurayi ya ta6a jikinki matukar ba'a daura maku Aure dashi ba.

Domin kallon vidiyon malamin sai ka danna Link din da ke kasa.

https://www.facebook.com/DrabdallahGadonkaya/videos/944666536306270/

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author