Al'ummar Kano da ke kwance a asibiti Sakamakon Shan Lemo dan hadi A watan azumi

A yanzu haka wadanda suka kamu da cutar fitsarin jini a Kano sakamakon shan lemo dan tsami da wasu launuka na lemon da ake jikawa sun kusan mutum 500, guda 10 daga cikinsu sun mutu. DCL Hausa ta je asibitin da ake kula da wasu daga cikin su.
 
Wasu dai na zargin an sanya wasu sinadarai masu cutarwa ne a cikin lemukan yayin da wasu kuma ke cewa lemukan hadin ne suka wuce lokacinsu, ‘expired’ amma ‘yan kasuwa ke sayarwa da mutane.
 

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author