An Cinnawa Sufetan 'Yan Sanda Wuta Da Ransa A Akwa Ibom

A garin Ikot Afunga da ke karamar hukumar mulki ta Essien Udim ta jihar Akwa Ibom, hankulan al'ummar dama sun tashi a ranar Litinin 29 ga watan Maris, 2021 sakamakon yan daba sun cinnawa gidan wani sufetan yan sanda wuta.

"Aniekan shi ne sufeton yan sandan yankin wanda yan daban suka afka gidansa da misalin karfe 2:30 na dare, tare da zagaye gidan sannan suka cinna wuta a lokacin ya na bacci" jaridar Vanguard ce ta rawaito.

 

 

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author