An Cire Bill Gates Daga Jerin Masu Kuɗin Duniya Bayan Da Ya Saki Matarsa

Attajirin Duniya, Bill Gates ya fita daga jerin masu kuɗin Duniya na Jaridar Forbes bayan sakin matarsa, Melinda.
 
Jaridar ta ɗauki wannan matakin ne biyo bayan sanarwar rabuwar Melinda da Gates bayan shekaru 27.
Ana tsammanin dai Melinda zata kwashi kusan rabin dukiyar Bill Gates idan aka kammala maganar rabuwar auren nasu.
 
 
 

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author