Ansufati bazaikai lokacin da aka dibamme yana jinyaba

Wata kila ansufati yadawo daga injury nanda wata 3

 

Likitoci a spain sun tabbatar dacewa ansufati ze iya dawowa jinya nanda wata 3 kamar yadda labari yazomana da ana tunani ansufati din zeyi wata 4 ne yana jinya kamar yadda likitan dayeme aiki yabayyana amma yanzu dan wasan anaganin ze iya dawowa kafin lokacin.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author