Daga: Tukur Sani Kwasara
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, zai fuskanci kalubalen wata karar da ke neman ta hana shi tsayawa takarar shugabancin kasa.
Ministan shari’a, Abubakar Malami, ya fadawa wata kotun Abuja cewa Atiku ba dan asalin Najeriya ba ne.
Alkalin da ke sauraran shari’ar, Mai shari’a Inyang Ekwo a ranar 15 ga Maris, 2021, ya sanya ranar 4 ga watan Mayu don fara shari'ar.
Majiya@
Rariya Facebook Page
You must be logged in to post a comment.