Auren Zahiri Ba Auren Firm Ba Ranar 4 Ga Watan Disamba 2020 A Kano

Wata Zukekiyar budurwa mai sa'a Jamila ce zata yi Wuff da Mahmud na cikin shirin (Labari na) saurayin Sumayya da Laila, zai auri Jamila a zahiri ba'a shirin Firm ba.

Jarumin Nuhu Abdullahi wanda aka fi sani da (Mahmud) a cikin shirin Labarina  ya wallafa hotuna  a shafinsa na sada zumunta tare da Amaryarsa Jamila Abdul-Nasir (Siyama).

Ga kadan daga cikin jerin hotunan da jarumin ya dora

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author