Ba Gaskiya Bane Na Cewa Nina Shigar Da Atiku Kara-Ministan Shari'a Malami

Ministan sharia a Najeriya Abubakar Chika Malami, ya musanta zargin da ake yimar na cewa, shi ya Shigar da kara akan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Alhaji Atiku Abubakar Turakin Adamawa.

Malami ya bayyana haka ne a wata hira da yayi da sashin Hausa na BBC a ranar laraba 7 ga watan, Aprilun 2021.

Domin sauraron hirar yadda ta kasance sai Ku Danna wannan Link din da ke kasa.

https://www.instagram.com/tv/CNXkoZWB6Tw/?igshid=1g3ssds0xtf4a

 

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author