Babban tashin hankali ga Braithwaite

       Biyo bayan goyon bayan da Mahukuntan kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona suka baiwa mai horas da tawagar kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona din Ronald Koeman akan dauko Memphis Depay

        To hakan kuma yazama tarnaqi kuma koma baya ga cigaban Dan wasan barca Braithwaite , Wanda hakan yanuna cewar Indai har Dan wasan Memphis Depay ya tabbata ya tsallako Kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona a watan June tofa tabbas Dan wasan Braithwaite zai tattara nasa ya nasa yabar kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona din kokuma yayi zaman dumama Benchi har karshen kwangilarsa 

      A wani bangarenma rahoto na nuni dacewar Sai Fc Barcelona ta tabbatar da cefanar da Braithwaite din cikin sauri kafin ta dauko Dan wasa Memphis Depay din .

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author