Babu Mai Yiwa Wani Arziki Inba Allah Ba-Sheikh Gadon Kaya

Sheikh Abdullah Usman Gadon Kaya babban malamin addinin Islama ne a Najeriya, inda Shehin malamin ya cewa babu mai yiwa Wani arziki inba Allah ba.

Malamin yayi wannan furucin ne a wani faifan bidiyo da yake yawo a kafafen sada zumunta, wanda bai wuce tsawon dakika 59 ba.

Sheikh Gadon Kaya yace "Wai har a samu wani yana cewa 'A rike mu Akama mu A Samu Wadata' to kai a suwa?

@Majiya

https://www.instagram.com/p/CN8w4bLFUzy/?igshid=5mk9ics6qgr5

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author