Ban Manta Da Ƴan Matan Chibok Ba Muna Ƙoƙarin Kuɓutar Da Su-Shugaba Buhari

Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya bayyanawa iyayen ƴan matan Chibok da ƴan Najeriya wanda suka nuna damuwa da alhini kan lamarim cewa shima bai manta da ɗaliban ba.
 
Shugaban ya bayyana haka ne ta bakin Kakakin shugaban ƙasa Malam Garba Shehu yayin da ake cika shekaru 7 da sace ɗaliban, inda yace ba’a cire tsammani da ceto ɗaliban ba.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author