Banji Damuwa Ko Tausayin Shugaba Buhari ba-Matashi Bukhari Ashafa

Shahararren Matashin nan dan kishin kasa kuma mai rajin kare kungiyar darikar kwankwasiyya a Najeriya, wato Bukhari Ashafa.

A ranar 4 ga watan, Aprilun 2021, ya wallafa a shafinsa na sada zumunta (Facebook) da cewa.

"Abinda yan Nigeria mazauna kazar England sukayi shugaban kasa muhammadu buhari ba dan arewa sukayiwa ba sunyi ne a matsayinsa na shugaban daya Gaza gurin sauke hakkin kasarsa".

Ya cigaba da cewa "Irin abubuwan rashin Adalci, shariya da kin nuna kulawa da Buhari yayi mana banajin zan tausaya masa koda rufeshi sukayi da duka halinsa ne yaja masa".

"Gazawarsa a zahiri take ta kowanne fanni dubunnan al'umma ya jefa cikin yanayi mara dadi kuma kullum tunani yake yayi daidai saboda ya samu dama, kuma Duk wanda ya zabi son zuciya sai yaga abinda yafi karfinsa watarana" inji Bukhari Ashafa.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author