Barcalona zata iya bama Ansufati ze iya goya number 7

Labari dake fitowa daga barcalona yabayyana cewa wata kila barca ta anshi number 7 griezman abama ansufati akaka mezuwa sakamakon rashin kokarin da griezman din keyi a wannan kakar ta 2020-2021

Shin me kefaruwa da griezman?

Magoya bayan barcalona wadansu naganin cewa griezman dun besaba da irin wasan barcalona bane wasu naganim cewa dan wasan na bukatar wasu lokuta besaba bane amma wasu naganin cewa yanzu be kwallow kamar yadda yakeyi athlentico madrid musamman wasan barcalona da juventus griezman yasamu damarmaki amma yabarar dasu musamman damar dayasamu inda ba gola amma griezman din yabugata awut.

Shin magoya bayan barcalona kuna ganim yacancanta abama ansufati rigar griezman?

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author