Baza Mu Kara Amincewa kwankwaso Ba-Usman Dan Shuwa

Wani Matashi mai fafutukar ganin cewa Atiku Abubakar yakai gacci a zaben 2023, mai suna Usman Dan Shuwa ya wallafa a shafin sada zumunta (Facebook ).

 

"Baza mu kara amincewa kwankwaso ba, saboda ya ci amanar mu a zaben 2019. Dama wani mutumin Allah se da ya gaya manacewa tin da muka yar da Ibrahim shekarau semun yi da munsani. Saboda kwankwaso ba dangoyo ba ne. Da a ce Malam zedawo PDP da se ta gyaru kuma in allah ya yadda zedawo".

Domin karanta bayanin Ku shiga wannan Link din da ke kasa.

https://www.facebook.com/groups/2119726365001311/permalink/2554651588175451/?app=fbl

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author