BOKANCIN ZAMANIN

BOKANCIN ZAMANI

 

A yanzu yawancin matasa samari da yan mata sun dukufa wajan neman maganin mallakar zuciyar budurwa ko saurayi ta hanyar tsafe-tsafe da bin bokaye ko malaman tshubbu, yawancin samarin suna yi ne domin budurwarsu ta so su ko ta Aure su wasu ma kawai domin suyi lalata da ita suke yi.

 

Su Kuma yan matan domin saurayi yaso ta saboda yana da maiko, wasu ma iyayensu ne ke nemo musu wadan nan magungunan domin diyansu su auri miji mai hannu da shuni. Wa iyadhu billah... Wa iyadhu bLLAH ya kara tsare mana imaninmu.

 

Insha ALLAHu Akwai littafi na musamman wanda zaizo akan haka a nan gaba kadan sunansa da kuma lokacin da zai fara yaɗuwa yana nan tafe insha ALLAHu... ALLAH yayi mana jagoranci kuma yataikmaka mana sannan yakara tabbatar da imani a zukatanmu yasa mu cika da kyau da imani.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author

I'am Muazu Muhammad from Gwandu Local Government Kebbi State