Buhari Ba Zaiba Tinubu Mulki Ba Yaudararsa Kawai Yake-Afenifere

Daga: Aliyu Adamu Tsiga

Ayo Adebanjo shi ne shugaban kungiyar Afenifere dake kare muradun yankin Yarabawa, ya ce shugaban Muhammadu Buhari na Najeriya ko kadan bazai bawa Tinubu mulkin kasar ba.

Mr Ayo ya bayyana cewa idan Tinubu ya tsaya takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, ba wani labari da zai kai, kuma dama can nasan ba zaman gaskiya tsakanin Buhari da Tinubu.

Domin duk kansu yaudarar juna suke. Inji Ayo

 

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author