Crime and Investigations

156 Hits - Apr 14, 2021, 1:35 PM - yahaya umar
Hukumar yan sandan jihar Niger tayi nasarar kama wani Matashi mai suna Umar Jibril wanda aka fi sanin sa da suna "ba dama" bisa laifin kashe babban Limami na Edati inda yayi amfani da karfe sakamakon zargin da ya yiwa Liman din da kwanciya da Amaryarsa.
Read More
150 Hits - Apr 12, 2021, 1:43 PM - yahaya umar
Hukumar rundunar yan sanda a jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabas a Najeriya tayi nasarar kama wasu Iyaye da...
Read More
185 Hits - Apr 12, 2021, 10:58 AM - yahaya umar
Rundunar yan sanda a jihar Kano da ke Arewa maso yammacin Najeriya ta nasarar kama wasu manya-manyan yan fashi da...
Read More
306 Hits - Apr 8, 2021, 8:05 PM - yahaya umar
Rundunar yan sanda a jihar Katsina tayi nasarar karbar makamai daga hannun Barayin daji, da satar shanu da garkuwa da...
Read More
529 Hits - Apr 8, 2021, 8:04 PM - yahaya umar
Jami'an hukumar Ƴan sanda suyi nasarar kama wani mutum mai shekaru 49 a jihar Ogun bayan da ƴarsa ta kai...
Read More
296 Hits - Apr 8, 2021, 7:51 AM - yahaya umar
A zargin wani matashi da laifin kashe Kakarsa tare da kuma cire kanta, inda ya saka a cikin wata laida ya nufi ofishin yansanda na garin Kisumu wanda ke a kasar Kenya a ranar 5 ga watan Aprilu, 2021.
Read More
246 Hits - Apr 6, 2021, 3:06 PM - yahaya umar
Hukumar yan sanda a jihar Ekiti tayi nasarar kama wata mata mai suna Joy Fatoba, a bisa zargin ta...
Read More
986 Hits - Apr 4, 2021, 8:49 AM - yahaya umar
Rundunar yan sanda a jihar Kano, tayi nasarar kama wani mai garkuwa da mutane mai suna Abubakar Musa dan kimanin...
Read More
331 Hits - Apr 3, 2021, 8:43 AM - yahaya umar
Hukumar ’Yan Sandan a Jihar Edo ta yi nasarar kama wani matashi mai shekara 19 bisa laifin garkuwa da wata...
Read More
404 Hits - Apr 3, 2021, 8:42 AM - yahaya umar
Wata Kotu a jihar Sokoto wacce mai shari'a Bello Duwale ya ke jagoranta ta daure wani Dan damfara mai suna...
Read More