Hausa Books

44 Hits - Jan 18, 2021, 6:37 PM - Sharhamak
other tests, and you knw wat?" Shiru Junaid yayi yana kallonsa, El-Ameen yace "They've found out that she is suffering from post-traumatic stress disorder (PTSD), and this is a serious potentially debilitating condition that can occur in people who have experienced or witnessed may be a serious accident, sudden demise of a loved one, violent personal assault such as rape da sauransu, terrorist incident, or other life-threatening events, you know! A lot of them....." Daga haka yayi shiru yana kallon Junaid da ya kafa masa ido ko kiftawa bai yi, junaid ya sauke ajiyar xuciya ya shafa kansa a hankali yace "But! Is it treatable? I mean can it be cured?" El-Ameen yayi murmushi ya dafa sa yace "Of course yes! But it is difficult to predict how, when, or to what degree someone is going to get better, the major treatment for disorders are Medication, Rehabilation, psychotherapy, and brain surgery, but we are only going for Medication and psychotherapy yanxu, by Allah's own grace xa a dace in'sha Allah" d'an murmushi kawai junaid yayi, El-Ameen ma yayi murmushin yace "Sai dae kuma kudin da xaka kashe fa ba na wasa bane guy, daina murmushi" wani murmushin junaid yayi yace "Wannan ba matsala bane, Allah ya bata Lfya" El-Ameen ya d'aga kafada yace "Gud! But kudin treatment din nawa fa?" Junaid yace "Thought sai ka gama xaka amshi kudi" El-Ameen yyi murmushi yace "Ohk let leave it then"
Read More
42 Hits - Jan 18, 2021, 6:36 PM - Sharhamak
Falo El-Ameen ya sakko ya samu Junaid tsaye bayan kujera yana kallon mahaukaciyar, El-Ameen yace "Toh ae sae ka dauketa...
Read More
37 Hits - Jan 18, 2021, 6:36 PM - Sharhamak
Wani kallo Mumy tayi masa tace "Kaga ka kiyaye ni Ahmad, baxa ka gun El-Ameen din ba asibiti xa mu"...
Read More
120 Hits - Jan 18, 2021, 5:43 PM - Sharhamak
Ya jima xaune kan darduman bayan ya kai Ayan karshe a Surah At-tawbah, ganin har shidda da rabi ya sa...
Read More
67 Hits - Jan 18, 2021, 5:43 PM - Sharhamak
Karfe biyar da 'yan mintuna ya isa gida, ya jima xaune cikin mota yana latsa waya, ganin motar da ya...
Read More
324 Hits - Dec 1, 2020, 12:12 PM - yahaya umar
Fitaccen Malamin addinin nan na Islama dake garin Abuja, Sheikh Muhammad Nuru Khalid ya yi martani game da tabarbarewar tsaro a Gwamnatin Buhari, Anga wani bidiyo inda fitaccen Malamin yake cewa “Zamu shiga Internet mu fadawa duniya, ba zamu iya yin shiru a yanayin da ake ciki ba ana ta kashe mu kamar kiyashi ba wanda zai yi magana.
Read More
96 Hits - Nov 7, 2020, 12:57 PM - Nuruddeen
Yara manyan gobe kashi na uku
Read More
54 Hits - Nov 6, 2020, 12:07 PM - Nuruddeen
Labari NE mai ratsa zuciya da kuma tarbiyya
Read More
90 Hits - Nov 5, 2020, 3:01 PM - Sharhamak
Zahra Alkali daya ce daga matasan marubuta mata na online dake kan cin ganiyarsu wajen amfani da kafar yanar-gizo suna...
Read More
51 Hits - Nov 5, 2020, 3:01 PM - Sharhamak
Zahra Alkali daya ce daga matasan marubuta mata na online dake kan cin ganiyarsu wajen amfani da kafar yanar-gizo suna...
Read More
Popular Articles
Oct 6, 2020, 5:39 PM - Sharhamak
Sep 30, 2020, 9:15 AM - Sadiq Tukur