Health

294 Hits - Apr 19, 2021, 2:04 PM - yahaya umar
Ƙwan kaji na daga cikin nau'in abinci mai inganci na yau da kullum, saboda araharsa da kuma sauƙin sarrafawa. Babban...
Read More
211 Hits - Apr 19, 2021, 11:04 AM - yahaya umar
Karkarwar hannu na daga cikin ƙalubalen da masu shanyewar ɓarin jiki kan fuskanta yayin warkewa, musamman idan matsalar ta ritsa...
Read More
149 Hits - Apr 15, 2021, 12:09 PM - yahaya umar
Binciken masana da aka gudanar a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ya yi nuni da cewa muggan ɓirɓishin ƙarafe da ke danƙare...
Read More
141 Hits - Apr 13, 2021, 2:18 PM - yahaya umar
Kebbi State Governor, Senator Abubakar Atiku Bagudu, Monday, approved the fumigation of all desilted drainages across the state .
Read More
179 Hits - Apr 8, 2021, 10:57 AM - yahaya umar
Sau da yawa idan mutum ya ce "ina fama da ciwon baya", sai ka ji wani ya ce "ba ka motsa jiki ne", ko kuma ya ce "ka riƙa motsa jiki" akai-akai. Amma abin tambaya a nan shi ne: wanne irin atisaye ko motsa jiki ne ke temaka wa mai ciwon baya?
Read More
103 Hits - Apr 6, 2021, 12:25 PM - yahaya umar
Da zarar ka fara fuskantar waɗannan alamu, tuntuɓi likita domin duba siganka.
Read More
178 Hits - Apr 2, 2021, 12:58 PM - yahaya umar
"Dauɗar kunne" wani ruwa ne mai ɗan danƙo da dodon kunne ke samarwa domin bai wa kunne kariya, saɓanin yadda...
Read More
226 Hits - Mar 29, 2021, 12:46 PM - yahaya umar
Bayan mintina 20: Hauhawar jini da saurin bubbugawar zuciya za su ragu, Sannan bayan awanni 12: Gurɓatacciyar iskar nan mai...
Read More
140 Hits - Mar 26, 2021, 2:00 PM - yahaya umar
Hukumar Lafiya ta Duniya ce ta ware duk ranar 24 ga watan Maris na kowace shekara don bikin ranar tarin...
Read More
Popular Articles