Labaran Hausa

141 Hits - Mar 4, 2021, 7:44 PM - yahaya umar
Ciwon "Plantar fasciitis" rauni ne da yake samun rukunin tantanai da ke shimfiɗe a ƙasan tafin sawu. Wannan rukunin tantanai yana aiki ne a matsayin "shock absorber" da ke shanye jijjiga ko girgiza yayin tafiya ko gudu.
Read More
153 Hits - Mar 4, 2021, 7:33 PM - yahaya umar
A safiyar yau ranar Alhamis 04 ga watan, Maris 2021, mai girma Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed tare...
Read More
110 Hits - Mar 2, 2021, 12:18 PM - yahaya umar
Bayyanai daga Najeriya suna nuna cewa anyi nasarar kubutar da daliban sakandaren dake garin Jangebe su 279, wadanda masu garkuwa...
Read More
39 Hits - Mar 1, 2021, 2:55 PM - yahaya umar
Shugaba Muhammadu Buhari ya alkawurtawa 'yan Najeriya cewa, daga yanzu ba za'a sake satar dalibai ba a makarantun da suke...
Read More
171 Hits - Feb 26, 2021, 3:32 PM - yahaya umar
Rahotanni sun bayyana cewa masu garkuwa da mutane sun kai farmaki a wata makarantar 'yan mata dake garin Jangebe a...
Read More
119 Hits - Feb 24, 2021, 7:51 PM - yahaya umar
Bazoum Mohammed ne ya lashe zaben shugaban kasar ta Nijar da aka gudanar zagaye na biyu, shi ne wanda ya samu kuri'u kashi 55.75 inda abokin karawarsa Mahamane Ousmane ya samu kuri'u kashi 44.25
Read More
37 Hits - Feb 23, 2021, 8:46 PM - yahaya umar
'Yan majalisar dattijan Najeriya sun gamsu da nadin da shugaban kasa Buhari ya yiwa tsofaffin manyan hafsoshin tsaron Najeriya a...
Read More
56 Hits - Feb 18, 2021, 2:50 PM - yahaya umar
Rundunar 'yan sanda ta jihar Katsina, karkashin jagorancin kwamishinan'yan sanda Sanusi Buba sun yi nasarar kashe wani dan bindiga har...
Read More
40 Hits - Feb 16, 2021, 1:59 PM - yahaya umar
Kamar yadda muka samu labari daga majiyar mu cewa Shugaba Buhari ya ce ba ya goyon bayan garkuwa da mutane...
Read More
30 Hits - Feb 15, 2021, 11:41 AM - yahaya umar
Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Mohammed ya yi kira da yin gargaɗi ga sauran gwamnoni da su rika sara suna...
Read More