Labaran Hausa

310 Hits - Jan 4, 2021, 2:48 PM - yahaya umar
Gwamnatin Tarayyar Najeriya tace ta kammla shirye-shiryen kaddamar da aikin kananan ma’aikata su dubu 774,000 da zasu yi mata aikin wucin gadi a fadin kasar.
Read More
142 Hits - Jan 4, 2021, 2:11 PM - yahaya umar
Gwamnatin Jihar Ogun ta bada umarnin dakatar da Kwamishinan Muhalli na jihar, mai suna Mr. Abiodun Abudu-Balogun, a bisa tuhumar...
Read More
43 Hits - Jan 1, 2021, 6:04 PM - yahaya umar
Hukumar KAROTA a jihar kano ta kama wani Inyamuri mai suna Mr Ekennah Okechuku wanda yayi safarar kwalaye sama da...
Read More
143 Hits - Dec 31, 2021, 1:41 PM - yahaya umar
Majalisar dinkin Duniya ta fitar da wani ruhoton cewar za a samu adadin sama da yara milyan 10.4 a...
Read More
135 Hits - Dec 30, 2021, 8:10 PM - yahaya umar
Bayanai daga hedikwatar tsaro ta ce, Sojin saman Nijeriya sun hallaka ‘yan kungiyar Boko Haram da yawa a yayin da...
Read More
89 Hits - Dec 30, 2021, 8:09 PM - yahaya umar
Ma'aikatar tsaron kasar Algeria ta fitar da sanarwar kwato wasu manyan makudan kudade wanda ake biyan kudin fansa idan an kama mutum, wadanda kungiyoyin ‘yan ta’adda ke garkuwa da mutane a yankin Sahel mai fama da rikici iri-iri suka tara.
Read More
397 Hits - Dec 30, 2021, 10:21 AM - yahaya umar
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin jagorancin Gwamna Atiku Bagudu ta amince da nadin Sarakuna shida, a kananan Hukumomi shida dake fadin...
Read More
124 Hits - Dec 29, 2021, 1:38 PM - yahaya umar
A ranar Litinin ne wadansu Mahara da ake tunanin masu garkuwa da mutane ne suka dauke wata amarya da...
Read More
91 Hits - Dec 29, 2021, 1:36 PM - yahaya umar
Rahotanni sun bayyana cewa a ranar Litinin ne sojoji uku suka rasu, bayan da suka taka nakiyar da Boko Haram...
Read More
353 Hits - Dec 27, 2021, 9:06 PM - yahaya umar
Da sanyin safiyar ranar Lahadi 27 ga watan Disamba, shekara ta 2020, Al'ummar garin Argungu dake jihar Kebbi suka wayi...
Read More