Labaran Hausa

138 Hits - Apr 21, 2021, 12:08 PM - yahaya umar
A ranar Talatar 20 ga watan Aprilun 2021, Hukumar Yaƙi da Rashawa ta ((EFCC) ta gayyaci Abdulaziz Yari, wanda shi ne tsohon Gwamnan jihar zamfara domin ya amsa tambayoyi kan wasu tarin zarge-zargen rashawa da ake yi a kansa.
Read More
214 Hits - Apr 20, 2021, 6:48 PM - yahaya umar
Saboda yana malamin addini abubuwa nawa akayiwa musulunci kunji ya taba magana ko yace ga wani kokaro da yakeyi akan...
Read More
107 Hits - Apr 20, 2021, 1:45 PM - yahaya umar
Hukumar rundunar sojojin Chadi ta bayyana cewa Shugaban kasar Idriss Deby ya mutu sakamakon raunukan da ya ji a fagen...
Read More
199 Hits - Apr 20, 2021, 12:13 PM - yahaya umar
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta kashe zunzurutun kudi har naira biliyan 2.9 wajen sayan kayayyakin masarufi domin ciyar da...
Read More
454 Hits - Apr 20, 2021, 12:12 PM - yahaya umar
Mawallafin Jaridar Daily Nigerian Ja’afar Ja’afar ya bayyana wa PREMIUM TIMES cewa rundunar ‘yan sandan Najeriya na neman sa ruwa...
Read More
148 Hits - Apr 17, 2021, 6:36 PM - yahaya umar
Hukumar rundunar sojojin Najeriya ta samar da wasu lambobin wayar salula guda 4, wadanda al'umma za su ringa kira domin su yi karar duk wani jami'in soji da ya ci mutuncin su kawai su kira Kai tsaye zuwa Rundunar sojojin.
Read More
247 Hits - Apr 17, 2021, 3:54 AM - yahaya umar
Jamiyyar PDP tayi allawadai da yadda gwabnatin shugaban kasa Buhari suke kokarin karya buga kudaden naira har biliyan 60 Wanda...
Read More
217 Hits - Apr 16, 2021, 3:46 PM - yahaya umar
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bada lamunin cigaba da rijistan sabobbin layukan waya bayan da aka yi wata da watanni...
Read More
74 Hits - Apr 16, 2021, 11:47 AM - yahaya umar
*Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dawo Abuja daga tafiya London da ya yi don duba likita kimanin mako biyu da...
Read More
162 Hits - Apr 15, 2021, 12:25 PM - yahaya umar
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya bayyanawa iyayen ƴan matan Chibok da ƴan Najeriya wanda suka nuna damuwa kan lamarim cewa...
Read More