Labaran Hausa

162 Hits - Apr 15, 2021, 12:22 PM - yahaya umar
Mai girma, Gwamnan jihar zamfara, Hon. Dakta Bello Mohammed Matawalle MON. ya gabatar da rabon buhu 182,000 na kayan abinci...
Read More
118 Hits - Apr 14, 2021, 2:05 PM - yahaya umar
An bayyana cewa an kashe mutune biyar a wani rikicin kabilanci tsakanin garuruwan da ke kusa da iyaka na Nyuwar...
Read More
1,182 Hits - Apr 13, 2021, 2:19 PM - yahaya umar
Alhaji Aminu Babba Dan Agundi wanda shine tsohon Sarkin Dawaki Mai Tuta, wanda ya rasa rawaninsa tun zamanin Marigayi Sarkin...
Read More
223 Hits - Apr 13, 2021, 2:16 PM - yahaya umar
Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin, Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatar da kaddamar da ‘yan sandan sa-kai 704 ranar Lahadi 11...
Read More
217 Hits - Apr 12, 2021, 8:33 PM - yahaya umar
Yanzu Sarkin musulmi a Najeriya ya sanar da ganin watan Ramadan, inda ya bayyana cewa Gobe Talata 13 ga watan, Aprilun 2021, itace ranar daya ga watan Azumin Ramadan.
Read More
189 Hits - Apr 12, 2021, 5:36 PM - Sharhamak
Jaridar Aminiya ta ruwaito cewa kasar Saudi Arabia ta sanar da ganin watan Ramadan a garin Tumair dake kasar.
Read More
1,092 Hits - Apr 11, 2021, 6:53 AM - yahaya umar
Abubakar Zaki Tari an sami gawarsa rataye a cikin kemis da ke kofar gidansa, akan titin masu sayar da...
Read More
272 Hits - Apr 10, 2021, 5:43 AM - yahaya umar
Jaridar Kano Media ta rawaito a shafinta na sada zumunta (Facebook) da cewa "Daga wanne gari kuke? Kuma akan farashi...
Read More
2,549 Hits - Apr 9, 2021, 10:04 PM - yahaya umar
A karamar hukumar Danko-Wasagu da ke jihar 'yan Bindiga sun kai wani farmaki inda suka kashe mutane 13 tare da...
Read More