Tech

59 Hits - Apr 15, 2021, 12:55 PM - Sharhamak
Ministar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta na ci gaba da aiki ba tare da gajiyawa ba domin ta ceto sauran 'yan matan Chibok waɗanda aka sace shekaru bakwai da su ka gabata. Ministar ta yi wannan maganar ne a ranar Laraba lokacin da ta ke jimamin abin baƙin cikin nan da ya faru na satar ɗaruruwan 'yan matan daga makarantar su ta kwana da ke garin Chibok a Jihar Borno.
Read More
65 Hits - Apr 15, 2021, 12:21 PM - Aminu
Mutane kullum kara mutuwa suke a kasar brazil sanadiyar corona virus
Read More
178 Hits - Apr 14, 2021, 10:53 AM - yahaya umar
Wani shahararren malami mai suna Abubakr Muhammad bnu Ahmad wanda aka fi sani da Ibnul Khadwibah (ya rasu 489H) ya...
Read More
183 Hits - Apr 13, 2021, 2:21 PM - yahaya umar
Bauɗewar ko karkacewar babban yatsan ƙafa da a ke cewa "hallux valgus" a likitance na daga cikin matsalolin da kan...
Read More
1,182 Hits - Apr 13, 2021, 2:19 PM - yahaya umar
Alhaji Aminu Babba Dan Agundi wanda shine tsohon Sarkin Dawaki Mai Tuta, wanda ya rasa rawaninsa tun zamanin Marigayi Sarkin...
Read More
141 Hits - Apr 13, 2021, 2:17 PM - yahaya umar
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatar da cewa, tsohon Gwamnan jihar Kano, wato Injiniya Dakta Rabiu Musa Kwankwaso ya tara bashin Naira Biliyan N54, 408, 259, 638.05 na aikin hanyyoyi masu tsawon kilomita biyar-biyar a kowacce karamar hukuma dake jihar 44.
Read More
223 Hits - Apr 13, 2021, 2:16 PM - yahaya umar
Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin, Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatar da kaddamar da ‘yan sandan sa-kai 704 ranar Lahadi 11...
Read More
180 Hits - Apr 13, 2021, 2:15 PM - yahaya umar
Kebbi State Governor, Senator Abubakar Atiku Bagudu has approved the purchase of fifty truck load of millet, for distribution free...
Read More
555 Hits - Apr 13, 2021, 8:08 AM - Shuaibu Kabiru Musa
Nigerian Airforce Past Questions
Read More
1,116 Hits - Apr 13, 2021, 6:23 AM - Shuaibu Kabiru Musa
Today you shall know all about airforce recruitment and Shortlist date and place.
Read More