Dalili dayane kawai zai hana Haaland zuwa Barcelona

         Matashin danwasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund dan asalin kasar Norway Erling Braut Haaland dalili dayane kacal zaihana matashin tauraron Dan wasan Dan asalin kasar Norway mai shekaru ashirin 

        Wannan dalilin dai shine Fc Barcelona tayi gangancin barin Lionel Messi yabar kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona a wannan bazarar ta cinikayyar yan wasa

      Erling Braut Haaland Nada buri da kuma kudurin yabuga wasa tareda Lionel Messi na tsawon shekaru uku ko hudu kafin Erling Haaland yana ragamar kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona nan gaba . 

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author