Dalilin dayasa ba abama dembele bugun free kick
Barcalona tattabatar dacewa abun dayasa ba abama dembele bugun freekick shine dembele betaba yin training din buga free kick ba hasalima shi dembele betaba buga free kick ba a 2017 sadda barcalona tasiyo dembele sadda suke fira da mahukuntan barcalona dasu ka tambaye shin kanason rinka buga freekick sai dembele sai cewa yayi shi beda sha'awa buga freekick kuma shi betabayin training dun buga freekick ba
To kunji dalilin dayasa ba'abama dembele bugu tazara.
Usman Saleh ai da gwaji jirgin sama ya fara tashi
You must be logged in to post a comment.