Dan gidan shugaban kasa Buhari, Yusuf zai auri Sarauniyar Kano

Dan gidan shugaban kasaa nijeriya, Muhammadu Buhari, wato Yusuf Buhari zai auri yar sarkin Bichi, Nasir Bayero.

Ita dai Zahra Bayero yanzu haka daliba ce a jami’ar kasar Ingila inda take karantar Kimiyyar zanen gidaje.

A shekarar 2016 ne shima Yusuf Buhari ya kammala jami’ar Surrey Guildford ta kasar Birtaniya (England)

Wata Majiya ta bayyanawa Daily Nigerian cewa an shirya yin bikin nan da watanni 2 zuwa uku masu zu
Majiyar tace da tuni an yi auren in banda rashin kasancewar Mahaifiyar Yusuf,  Watau A’isha Buhari a cikin kasar, amma ana sa ran nan da bayan karamar Sallah za’a yi Bikin.
 

Yusuf Buhari, the son of President Muhammadu Buhari, is planning to marry the daughter of Emir of Bichi in Kano State, Nasir Bayero.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author

Blogger