Dillalin Haaland yasauka a Birnin Barcelona

     Kyakkyawan labari mai matukar muhimmanci da dadada rai ga magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona , 

     Ayaunedai Dillalin danwasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund Dan asalin kasar Norway Erling Haaland dakuma mahaifin danwasan Alt- aiff Haaland sun dira a babban birnin Fc Barcelona

      Direba na musamman na Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona Joan Lapoorta ne ya dauko Dan wasan a filin jirgi 

     Mahaifin Dan wasan da dillalin danwasan sun zone domin tattauna zuwan Dan wasan Fc Barcelona , 

     India tuni wakili dakuma baban Haaland din suka Shiga zama na musamman domin daukar tauraron Dan wasan .

      

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author