Dubi Yadda Wuta Ke Ci A Babbar Kasuwar Katsina

A yau ne ranar 22 ga watan Maris, 2021 a kamu gobara a cikin babbar Kasuwar katsina, inda wutar ta kone makudan kayayyakin nairori.

Domin kallon yadda wutar ta ke ci sai a zirarci wannan link din da ke kasa.

https://www.facebook.com/katsinapost/videos/830326987553172/?app=fbl

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author