Motar kungiyar kwallon kafa ta jihar Bauchi Wikki tourists ta kone kurmus a wani hadarin mota da ya rutsa da su a hawan Kibo.
Kungiyan dai tana kan hanyar tane na zuwa wasa da kungiyan kwallon kafa ta Dakkada fc. A wasa na 11 Gasar #npfl.2021
Ba'a samu a hasaran rai ba ko daya,








You must be logged in to post a comment.