Dukiyar Kasa Ba Taka Bace Sannan Yan Najeriya Ba Bayinka Bane-Sheikh Nura Khalid

Babban Malamin addinin Islama a tarayyar Najeriya, Sheikh Muhammad Nura Khalid yayi kira da shugabannin cewa Ku sani dukiyar kasa ba takuce ba sannan yan Najeriya ba bayinku bane.

Sheikh Nura Khalid ya cigaba da fadin cewa ko gonar Kakan ka tana da iya ballantana dukiyar kasa.

Source:

https://www.facebook.com/nishaditv/videos/1328533520840396/

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author