Fada ya kaure a muhawarar ‘yan takarar shugabancin Amirka

Za a iya cewa fada aka yi a karon farko a tsakanin 'yan takarar shugabancin kasar Amirka “Donald Trump” da “Joe Biden” a wajen gudanar da muhawara kamar yadda aka saba yi a tsakanin manyan 'yan takarar kujerar shugaban kasar Amirka.

 Donald Trump da Joe Biden

A kasar ta Amirka an kwashe mintuna casa’in ana tafka muhawara a tsakanin 'yan takarar kujerar shugabancin kasar na manyan jam'iyyun siyasar kasar guda biyu, wannan shi ne karon farko da Shugaba “Donald Trump” na jam'iyyar Republican ke fuskantar juna da abokin hamayyarsa “Joe Biden” na jam'iyyar Demokrat.

 

Muhawarar ta kasance tamkar fada ganin yadda 'yan takarar biyu suka yi ta jifan juna da munanan kalamai, masu sharhi na ganin sun saki layi inda suka kauce daga baiyana manufofinsu kan ayyukan raya kasa.

 

Jama'a da dama na son jin yadda kowannensu zai tunkari matsaloli in har ya yi nasara. Danga ne da tsarin inshorar lafiya da matsalar dumamar yanayi da sauransu.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author

GLOBNG HUB - Best for All Globng Hub and SGL is for interested content creators who wants to share their experience to the whole world, you can create account with us, when your account is approve you can then proceed to create contents ranging from entertainment, sports, politics, health and fitness, society news, technology, business and industrial, lifestyle, education, pet and animals etc. The interested thing is you will get paid as far as your contents/articles worth paying. To Register click on the link below https://globng.com/register