Fans Din Barcalona Abu 1 Dayakamata Kusani Gameda Rashin Nasarar Da Barca keyi
Magoya bayan barcalona haryanxu suna mancewa da wani abu guda daya wanda cikin kashi 90 to yanacikin kashi 70 dake jama barcalona rashin nasarar datakeyi wato supporter magoya baya
Fans din barcalona sun mance dacewa barcalona inde ba supporter to basu buga wani abun kirki sun mance dacewa barcalona basu cika buga wasa ba supporter ba acikin filiba saboda magoya baya suke kara taimakama kungiya musamman kungiyar barcalona wadda bata saba bugawasa ba yan kallo ba.
You must be logged in to post a comment.