Fans Dun Barcalona Sunfusata Kan Abinda Akaiwa Ansufati

 

Magoya bayan barcalona a twitter da facebook sunfusata kancewa ancuci ansufati din kan hanashi kyautar golden boy awar da akai inda akabama haland dan wasan borussia dortmund magoya bayan barcalona suntacewa anyi zalunci ansufati ne yadace dakyautar ba haland ba.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author