Fc Barcelona zata mallaki Erling Haaland

     Kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona ta kasar Spain zata iya mallakar gwarzon Dan wasan gaban kungiyar kwallon Kafa ta Borussia Dortmund da kasar Norway Erling Haaland

          Sabon zababben shugaban kungiyar kwallon Kafa ta Fc Barcelona Joan Laporta ne ya saki wannan masaniyar tareda Turke ikirarin NASA ta hanyar ambatar sunayen Manyan yan wasan Kungiyar kwallon Kafa ta Fc Barcelona din guda biyu Philippe Coutinho da kuma Antoine Griezamann a matsayin matashiyar dazata bawa kungiyar damar mallakar Erling Haaland din 

     Shugaban kungiyar kwallon Kafan ta Barcelona ya ayyana Sanya Philippe Coutinho Da Antoine Griezmann a kasuwa domin samun damar dauko Haaland din 

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author