Fiye Da Matasa 2000 Ne Kamfanin Dillancin Labaru Na GLOBNG HUB Zai Dauka Aiki

Daga: Comrd Yahaya Umar Masanawa Kabo

Shirin samarwa Matasa dubu biyu aiki a gidan jaridun GLOBNG HUB da SGL NEWS HUB, sun fara diban ma'aikatan a halin yanzu.

Ga mai bukatar wannan aiki akwai dokoki da ka'idoji wannan aiki, wanda idan mai neman aikin ya cika su, zai iya samun damar da gudanar da aiki a gidan jaridun.

Da farko dai sai mutum yana da kwarewa wajen fannin rubutu da karatu, sannan zaka yi kokarin ka kusan na wata uku acikin gidan jaridun kafin daga bisani azo tantance wa, wanda da zarar ka sami damar kaiwa zuwa mataki na gaba zasu baka Offer da sauran kayan aiki.

Domin cigaba da aiki da kuma kawo rahotanni daga ko ina a fadin duniyar nan, tun daga kan harshen Hausa da Turanci da sauransu.

Danna wadannan Link da ke kasa kuma kuyi liked na Shafin mu domin samun ingantattun Labarai, fadakarwa, tunatarwa, shawarwari akan kiwun lafiya, labaran wasanni tare da nishadantarwa. Duk a shafin mu na Globng Hub.Β 

Β 

Kada ku manta kuyi sharing zuwa ga yan Uwa da abokan arziki.Β 

Don neman karin bayani kun iya tura sako ta wannan Email kamar haka: sgl.newshub@gmail.com

Mun gode πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Β 

https://www.facebook.com/globnghubnews/

Β 

Zaku iya ziyartar shafinmu na yanar gizo ta πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Β 

www.globng.com

Β 

Don't forget to join us on WhatsApp Group πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ https://chat.whatsapp.com/FkwQ5aI1kcFGBg7zPKVR5A

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author