GARKUWA DA MUTANE: A Jihar Kebbi an Kashe Mutane 4 da ake zargin Masu Garkuwa da Mutane a Karamar Hukumar Bagudo

Rahoton Jaridar Isiyaku.com ta wallafa cewar, Rahotanni daga karamar hukumar Bagudo a jihar Kebbi sun ce an kashe wasu mutane hudu a garin Kende, wanda ake zargin su da cewar masu garkuwa ta mutane ne.

 

An kama mutanen dauke da bindiga kirar AK-47 guda daya da wasu harsasai da ba a fadi adadinsu ba.

 

Hakazalika Jaridar ta ce, an zargin cewa ‘yan Banga ne suka kama mutanen, sai dai Jaridar ta samo cewa yan Bangar sun nemi agaji daga wasu Yan sa Kai daga yankin Mahuta da ke makwabtaka da karamar hukumar mulki ta Bagudo.

 

Kisan mutanen hudu ya gudana ne nan take, kamar yadda rahotanni suka nuna, a yanayi da fusatattun matasa suka kewaye wurin da lamarin ya auku.

 

Rahoton Jaridar Isiyaku dot com

 

 

Ka sance da shafin mu na www.globng.com domin samun labarai da dumi-dumin su.

 

Zaku iya tura mana rahotanni ga wannan Click here

 

Ko kuyi joining WhatsApp group ta Click Here

 

Facebook Page: Click Here

   

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author

GLOBNG HUB - Best for All Globng Hub and SGL is for interested content creators who wants to share their experience to the whole world, you can create account with us, when your account is approve you can then proceed to create contents ranging from entertainment, sports, politics, health and fitness, society news, technology, business and industrial, lifestyle, education, pet and animals etc. The interested thing is you will get paid as far as your contents/articles worth paying. To Register click on the link below https://globng.com/register