Gaskiyar Magana Naira Miliyan 450 Aka Damfare Ni Shiyasa Nayi Yunkurin Kashe Kaina-Ummi Zeezee

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ta Kannyword wato, Ummi Ibrahim Zeezee ta bayyana dalilin da yasa tayi yunkurin kashe kanta.

Ummi Zeezee ta fadi hakane a lokacin da take amsa tambayoyin ga wakilin gidan talbajin da ke (YouTube) ta Waya mai suna Hausa Media.

Dame bukatar cikakkiyar hirar sai ya ziyarci wannan Link din da ke kasa.

Majiya @

https://l.facebook.com/l.php?u=https%3A%2F%2Fyoutu.be%2Fu6JXvJGD4ls&h=AT1PnMXmaquTJkHwTUPF1k8FffH429YkL1TfC4CShScfagJtycOMuCMAPSaR5BacNEMBlVpNaCK4DDW2Nq7k9G7dH8ucKslD-oBOuRhNXAroryKcmlXYM6x6A1wSVRMlKJKWXyFsIg

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author