Gwamnan jihar Yobe zai tura Dalibai 233 yan jihar sa karatu kasashen waje kan Muhimman kwasa-kwasai

Gwamnatin Jihar Yobe a Karkashin Jagorancin Mai Girma Gwamnan jihar Mai Mala Buni, ta tabbatar da cewa gobe zata tura Dalibai 'yan asalin jihar 233 don yin karatun Likitanci, da fannin har hada Magunguna, da kuma kwasa-kwasai da suka hada da, Renal Dialysis, Cardiac Technology, Anesthesia, Petroleum Engineering,
Gwamnan yace an zabi Muhimman kwasa-kwasai da jihar ke bukatar samun masu wannan shedar a halin yanzu domin tallawa jihar wajen nan gaba.
Gwamnan ya sanya an zabo yaran talakawan jihar masu kokari kana aka tantance su domin a biya musu karatu a ƙasar India har su kammala daga Dukkanin fadin ƙananan hukumomin jihar guda 17
Daliban guda 233 zasu bar Najeriya zuwa ranar 28/01/2021.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author