Hijabi: Ansamu Tarzamo A Kwara A Tsakanin Musulmai Dakuma Cristiants A Makaranta

Hijabi: Ansamu Tarzamo A Kwara A Tsakanin Musulmai Dakuma Cristiants A Makaranta

 

 

Kasa da sati 1 kenan yan makaranta sundawo daga makaranta sakamakon wata tarzoma da yafaru a wata makaranta a kwara state

 

Kamarde yadda rohoto yabayyana daga jaridar daily trust yabayyana cewa wasu dalibai tsakanin cristians dakuma musulmai

 

Kamar yadda shugaban muslim society (M,S,S,N) abdurrahaman abdulmumini yabayyana cewa tarzomar ta abkune sakamakon wasu dalibai mata cristains dasuka hadu dawasu dalibai a makaranta indasuka bayyana masu cewa saka hijabi a makaranta badedebane nan de take suka fara cacar baki nantake daliban masu mukami cristant din suka fara fada nantake rikici yabarke

 

Shugaban (MSSN) dakuma Shuwagabannin (CAN) na nigeria sun bayyana cewa basu ji dadin abunda yafaruba kuma sunbayyana cewa hakan bazai sake faruwaba

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author