Idan Aka Raina Hukumomi Komai Ma Zai Iya Faruwa-Sheikh Mansur Sokoto

Babban Malamin addinin Islama dake Sokoto a Najeriya, Sheikh Dr Mansur Ibrahim Sokoto ya wallafa a shafinsa na Facebook da cewa idan aka raina hukumomi toko shakka babu komai ma zai iya faruwa.

Shehin Malamin yace, muna jinjina ma Gwamnatin jihar Kaduna bisa nasarar data samu wajen dakile wannan abin da zai iya tsokano fitina da fushin Allah a wannan kasa.

 

Malamin ya cigaba da bayyana cewa, Ba zaka taba jin wanda bai damuba da abin da zai faruba kaji yaya bi irin wannan aiki, sai dai ko yace an taba hakkin  dan Adam a wurinsa Sune fajirai da masu jawo ma duniya fushin Allah.

Daga karshe Malamin yayi addu'a  da cewa ya Allah Kayi mana kariya daga duk abin da zai janyo mana fushinka.

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author