INA MUKA DOSA

TABBAS ALAMUN KARSHEN DUNIYA NE

 

Uba na Sha'awar Yar sa

Ya Tana Sha'awar Mahaifinta

 

Uwa Tana Sha'awar Danta 

Da Yana Sha'awar Mahaifiyar sa

 

Yaya Yana Sha'awar Kanwar sa

Kanawa Tana Sha'awar Yayan ta

 

Uba Yayi wa Yar sa ciki

Yaya yayi wa Kanwar sa ciki

 

Miye mafita ? 

Mafita Shi ne yanzu yarinya ko a cikin gidan su take to a hana ta Sakin jiki Ta rika saka Hijabi, ko Gyale, A kula idan aka ga kusanci yayi yawa Tsakanin Yaya da Kanwa/ ko Kani da Yayar sa, Saboda a lokacin da kuke ganin kamar Shakuwa ce ta Dan uwanta ka to baku sani ba Soyaya Suke Kuma komai na iya Faruwa, Sanan Iyaye a Rika Yiwa Yaya Mata da Maza Aure a cikin Lokaci Dan Gudun Irin wannan Mumunar barna da take Faruwa a cikin Al'umma, Koda da Namiji ne in ya Kai Munzalin Aure to inda dama ayi masa Dan Kaucewa Fadawa wata Muguwar Hanyar, Ubangiji Allah ka Shirye mu Amin Summa Amin

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author

I'am Muazu Muhammad from Gwandu Local Government Kebbi State