Kai Nifa Tunda Malama Saratu Ta Yiwa Shugaba Buhari Nasiha Irin Ta Siyasa Naji Nakamu Da Sonta A Raina-Abu Areef

Tun bayan da wannan baiwar Allah ta yiwa Shugaba Buhari nasiha irin ta siyasa naji sonta a raina.

Na samu labarin cewa bata da Aure, hakan ne ma ya kara min kwarin gwuiwar shiga sahun masoyanta wanda ko ta sani, ko bata sani ba, Ni Abu Areef ina sonta, domin tayi abinda ya dace a lokacin da ya dace.

"Munafukan cikin mu masu zaginta Ku sani, budurwatace, duk wanda yaci mutuncinta tamkar Ni yaci wa mutunci, saboda haka a kula" inji Abu Areef.

Kusa mana albarka domin ina ganin mun dace.

Majiya @

https://www.facebook.com/105506124319325/posts/292840612252541/?app=fbl

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author