Kalaman Luis Enrique Coach Din Spain Kan Kan Injury Ansufati Bayan Sunbuga Draw Da Switzerland
A lokacin da yan jarida kema luis enrique tambayoyi.
Yan jarida: shin wannan draw din dakukai kuna ganin ba harda matsalar ansufati bebuga wasanbane
Luis: gaskiya bazamu ce wai matsala kin bugawarshibane amma a wani bangaran gaskiya munyi missing dinshi saboda ansufati yarone mematukar kokari sannam yanada short ga yanke
Kuma muna me fatar allah bashi lfy da wuri domin dawowa ya fuskanci abokan gaba.
Nice update
You must be logged in to post a comment.