Kama Mahdi Shehu: Ba Ku Da Banbanci Da 'Yan Boko Haram-Dr Ahmed Gumi

Babban malamin addinin Islama dake Najeriya Dr Ahmed Gumi, ya bayyana cewa kama Mahdi Shehu ba su da banbanci da 'yan Boko haram.

Dr Gumi ya fadi hakan ne a wani karatu da yake gabatarwa duk ranar juma'a  a babban masallacin dake santan Bello Kaduna, inda yayi kira da gwamnati da suyi wa Mahdi Shehu hukuncin gaskiya.

Domin duk abin da Mahdi Shehu ya ke fada, bayana fadane akan komai sai dan an dannaiwa talakawa hakkin su, mu kaddartar abin da Mahdi ya fada ba gaskiya bane kamata yayi gwamnan ya kira shi.

Ya tuhume shi akan abin da yafada gaskiya ne ko karya ne sannan sai a hukunta shi daidai da abin da ya aikata amma kawai don zalunci an kama shi an tsare babu wata hujja.

Domin kallon video yadda malamin yake fadar hakan sai Ku ziyarci link din da ke kasa.

https://www.instagram.com/tv/CMfKOnEjqUF/?igshid=14pi9wrh0jakt

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author