Kimiyya: Kalli Motar da Aka fara Kerawa A Duniya

 

Tarihin kere-kere ya zo mana ne cike da mamakin gaske. Kamar yadda muka sani cewa duniya na kara samun cigaba a fannin kimiyya da kere-kere sabanin  can shekarun baya da suka gabata. 
Haka zalika, a kimiyyar babu wani abu mai da zaka duba a halittar da aka siffanta motar ta farko a duniya, duk da cewa akwai abin mamaki a tattare da ita. 
 
Game da bayanin motar farko da aka fara kerewa a duniya muna dauke da bayanai masu cike da ban mamaki ga masu bibiyar shafin mu na www.globng.com 
 
To yanzu sai mu duba tare da ku!
 
Shin me kuke so ku sani game da Motar farko a duniya?
Ita dai motar farko da aka fara kerawa nada abubuwan ban mamaki tattare da ita. Wasu daga cikin mutane sukan alakanta ta da sha'anin addininsu sai dai kuma wasu ba hakan ba ne tunaninsu a kan motar ta farko a kira cikin duniya ba. To, menene gaskiya kuma menene ba gaskiya ba akan wannan batu. Bari mu lalabo ko zamu gano amsar. 
 
1. Tarihin Kere-Keren Mota
Idan zamu komawa tsohun shafin mu na harakar kere-kere da kimiya a tarihin duniya, akwai abubuwa da dama da aka fito dasu kamin a fito da ita kanta motar ta farko a duniya, kuma suna amfani da fetur. Mutane sunyi kokarin ganin cewa sun kerawa kansu mota don su yi amfani da ita. Sai dai mutumin farko da ya fara kera ta masanin taurari ne (Astonomer) Verbiest. A shekarar 1658 ne ya yi amfani da karamar kwallo a matsayin (boiler) wacce take tayar da dukkan motar. Motar dai tsawon ta ya kai kafa biyu. 
 
1-10.jpg12.jpg
Source:  Carfromjapan

 
Kalli Video Motar da aka fara kerawa ta farko a duniya
video_object.png

 

Motar Farko a duniya

A shekarar 1885, Karl Benz ya kera motar farko a duniya. A lokacin ita ce ta farko da ta kunshi inji a cikinta da ke bata damar tafiya da Mai Gas. Gaba daya yanayin motar an kera shi ne dai dai girman da (internal machinery). Wannan motar a lokacin ta ta zama gwanaye a kasuwa.

Siffar Motar
Karl Benz ya kera motar ya kuma yi mata kawa ta amfani da (horse carriage) sai dai ya sauya (horse) da inji. Motar tana amfani ne da kafafuwa guda uku ba tare da wani abu mai taimakawa ba na daban (extra force).
 
 

Tsarin Inji

Nauyin injin motar da aka fara kerawa a duniya zai kai kilogiram dari. 
 
 
2-11.jpg12.jpg
 
 
 
 
 

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author

GLOBNG HUB - Best for All Globng Hub and SGL is for interested content creators who wants to share their experience to the whole world, you can create account with us, when your account is approve you can then proceed to create contents ranging from entertainment, sports, politics, health and fitness, society news, technology, business and industrial, lifestyle, education, pet and animals etc. The interested thing is you will get paid as far as your contents/articles worth paying. To Register click on the link below https://globng.com/register