Ku hanzarta kuji bayani akan wani sabon mawaki

Wannan mawaki me suna ( Ameen genius) mawakine me tashe Wanda yake Shirin mamaye duniya bakidaya wannan mawaki me suna genius mawakine Wanda yake wakoki na hip-hop da na biki Dana taro kala kala imma siyasa ko kuma wasutarukan daban daban wayanda suke son haduwa da Ameen genius domin yayi musu wakar biki ko suna ko siyasa su hanzarta suje Instagram suyi serch ( ameen_genius ) domin samun yin magana dashi zakuiyayimai message ta Instagram chat kokuma kunemeshi Kai tsaye a WhatsApp +2349044183184

mungode.

 

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
About Author